1/8
Ko kun San? screenshot 0
Ko kun San? screenshot 1
Ko kun San? screenshot 2
Ko kun San? screenshot 3
Ko kun San? screenshot 4
Ko kun San? screenshot 5
Ko kun San? screenshot 6
Ko kun San? screenshot 7
Ko kun San? Icon

Ko kun San?

Shamsuddeen Zakariya
Trustable Ranking IconDe confianza
1K+Descargas
3.5MBTamaño
Android Version Icon4.1.x+
Versión Android
takwas(20-09-2023)Última versión
-
(0 Opiniones)
Age ratingPEGI-3
Descargar
DetallesOpinionesVersionesInfo
1/8

Descripción de Ko kun San?

Ko kun san manhaja ce dana tsara ta domin kawo muku abubuwan daya kamata ace kun sani waɗan zai yi wuya ace kun igual que un wani guri domin na tattaro bayanan dake cikin wannan manhajarce daka sassa daban daban.


Irin wannan manhajar zata kunshi bayanai masu tarin yawa don haka na tattaro abubuwan da nake ganin cewa zasu fi ɗaukan hankali ne kawai. Domin koda na sanya bayanai miliyan ɗaya ne banyi tsammanin na kammala ba. na tattaro bayanai da suka shafi tarihi, kimiyya da fasaha, psicología da sauran fannoni.


1. Ko kun san Annobar yunwa mafi muni da aka taɓa yi a tarihin duniya ita ce wacce aka yi a shekara ta 1932 zuwa 1933 a ƙasar Sin (China) inda mutane sama da miliyan arba'in suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan bala'in yunwar .

2. Ko kun san Yaƙi mafi muni da aka taɓa yi a tarihin Nigeria shine yaƙin basasar shekara ta 1967, wato yaƙin biafra, lokacin da iyamurai suka ayyana ɓallewa daga Nigeria. Kimanin mutane miliyan ɗaya suka rasa rayukansu sanadiyyar wannan yaƙin.

3. Jihar Kano itace jiha mafi yawan jama'a a Nigeria.

4. Lalacewar ƙwaƙwalwa zai iya aukuwa ne kawai idan zafin zazzaɓi ya kai 107.6 ° farenheit.

5. Un yi dashen zuciya na farko ne el 3 de diciembre de 1967.

6. Tururuwa basa yin barci.

7. Baza ka iya kashe kanka ta hanyar riƙe nunfashinka ba.

8. Cakuleti zai iya kashe karnuka, domin ya ƙunshi sinadarin theobromine wanda yake shafan zuciyoyinsu da jijiyoyi.

9. Dodon koƙi zai iya yin barcin shekaru uku.

10. Zuma ce kawai abincin da baya lalacewa.

11. Idanun jarirai ba za su iya yin hawaye ba har sai sun kai makonni shida zuwa takwas un duniya.

12. Nigeria toma da yaruka 521, itace ta huɗu a yawan yaruka a duniya.

13. Turawan ƙasar Portugal sun iso Nigeria a shekara ta 1472.

14. Una shekara ta 1880 Turawan Birtaniya suka fara mamaye kudancin Nigeria, amma sai a shekara ta 1903 suka fara mamaye arewacin Nigeria.


Domin sanin waɗannan bayanan dama wasu sauran ɗaruruwan bayanai sai ka saukar da wannan manhajar.

Ko kun San? - Versión takwas

(20-09-2023)
Otras versiones
NovedadesBlank page issue fixed

¡Todavía no hay reseñas! Para escribir la primera, .

-
0 Reviews
5
4
3
2
1

Ko kun San? - Información de APK

Version de la app: takwasPaquete: com.kokunsan.www
Compatibilidad con Android: 4.1.x+ (Jelly Bean)
Desarrollador:Shamsuddeen ZakariyaPermisos:0
Nombre: Ko kun San?Tamaño: 3.5 MBDescargas: 0Versión : takwasFecha de lanzamiento: 2024-05-18 04:05:00Pantalla mín: SMALLCPU soportada:
ID del paquete: com.kokunsan.wwwFirma SHA1: C9:3E:BB:6C:87:F4:E0:18:C9:9F:A6:D0:E4:4E:BD:6A:85:F9:A9:B9Desarrollador (CN): AndroidOrganización (O): Google Inc.Localización (L): Mountain ViewPaís (C): USEstado/ciudad (ST): CaliforniaID del paquete: com.kokunsan.wwwFirma SHA1: C9:3E:BB:6C:87:F4:E0:18:C9:9F:A6:D0:E4:4E:BD:6A:85:F9:A9:B9Desarrollador (CN): AndroidOrganización (O): Google Inc.Localización (L): Mountain ViewPaís (C): USEstado/ciudad (ST): California

Última versión de Ko kun San?

takwasTrust Icon Versions
20/9/2023
0 descargas3 MB Tamaño
Descargar

Otras versiones

bakwaiTrust Icon Versions
1/11/2022
0 descargas3 MB Tamaño
Descargar